734 B
734 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ci gaba da bayanin takobin Yahweh wanda yake kwatanci ne ga sojojin abokan gaba waɗanda Yahweh zai yi amfani da su don ya yaƙi Yerusalem.
Shin mũyi murna a kan sandar girma ta ɗana?
Wannan tambayar tana jaddada cewa mutanen Isra’ila ba za su yi bikin ikon sarkinsu ba, saboda ba za ta iya tsayayya da “takobi” ba. AT: "Mutanen Yahuda ba za su yi murna game da sandar sarautar su ba." ko "bai kamata mu yi biki ba da karfin sandar sarkinmu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
bada ita a hannun wanda ke yin kisa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "a shirye yake don wanda ya yi kisan ya yi amfani da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)