ha_tn/ezk/21/08.md

245 B

Za a wãsa ta sosai a kuma goggoge ta

Wannan jumlar tana nuna cewa takobi a shirye yake don wani yayi amfani da shi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yana da kaifi da gogewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)