ha_tn/ezk/21/04.md

543 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa zuwa ƙasar Isra'ila.

daga kudu da kuma arewa

Wannan magana ne wanda ke nufin yankin zuwa arewa, da kudu, da duk wuraren da ke tsakanin. AT: "a kowane bangare" ko "ko'ina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Ba kuwa za a sake mayar da ita a kubenta ba

Wannan yana magana ne game da Yahweh yana kashe mutane kamar dai ya kashe su da takobinsa. AT: "kamar dai ni, Yahweh, na bugi mutane da takobina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)