ha_tn/ezk/21/01.md

606 B

ka fuskanci Yerusalem

Wannan umarni ne na zura ido ga Yerusalem a matsayin alama ta azabtar da mutanen wurin. AT: "ku zura wa Yerusalem" ko "ku kalli Yerusalem don mutanen da ke wurin su cutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Zan zare takobina daga cikin kubanta in datse adalin mutum da mugun mutum daga cikinta

Wannan yana magana ne game da Yahweh yana kashe waɗannan mutane kamar dai ya kashe su da takobinsa. AT: "Ina adawa da ku, kuma zai zama kamar na zare takobina daga cikin kubenta don in kashe adalai da miyagu a cikinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)