346 B
346 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ci gaba da ba da labari inda al’ummar Isra’ila ta zama kurangar inabi.
kakkarye suka bushe
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh ya kakkarya rassanta masu ƙarfi kuma suka bushe" ko "Mutane suka karya reshenta masu ƙarfi kuma suka bushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)