341 B
341 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ci gaba da bayyana al’ummar Isra’ila a matsayin zaki, sarakunan mulkin Yahuda kuma kamar ’ya’yansu ne.
Ya lalatar da kagarunsu ya kuma maida biranensu kufai
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane sun yi watsi da ƙasar da cikakkiyarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)