Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi magana da Isra'ilawa. Ya ba da labari inda al'ummar Isra'ila ta kasance zakanya kuma wasu sarakunan da suka gabata a cikin mulkin Yahuda 'ya'yanta ne.