ha_tn/ezk/15/01.md

648 B

yaya kuringar inabi ta fi kowanne itace mai rassa da ke kurmi kyau?

Yahweh yayi wannan tambaya don tunatar da Ezekiyel wani abu da ya riga ya sani. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Itacen inabi bai fi kowane itacen da yake da rassa ba wanda ke cikin bishiyoyi a cikin daji." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Mutane na ɗaukar katako daga kuringar inabi su yi wani abu da shi?

Yahweh yayi wannan tambaya don tunatar da Ezekiyel wani abu da ya riga ya sani. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Mutane ba sa ɗaukar itace daga itacen inabi don yin komai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)