ha_tn/ezk/13/22.md

206 B

Saboda kun karya zuciyar mutum mai adalci da ƙarairayi

Anan kalmar "zuciya" tana wakiltar mutum da motsin zuciyar sa. AT: "kashe zuciyar mai adalci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)