ha_tn/ezk/13/20.md

508 B

zan yayyage su daga hannuwanku

"yaga laya daga hannunka"

saboda ka da su ƙara faɗawa a tarkon hannuwanku

Anan kalmar "hannu" tana wakiltar ƙarfi ko iko. Yahweh yayi magana akan mutanen da ke cikin ikon waɗannan matan kamar matan sun kama su da hannayensu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ba za ku ƙara tarko su kamar ganima a hannunku ba" ko "ba za ku ƙara sarrafa su da ƙarfinku ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])