ha_tn/ezk/13/19.md

391 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana a kan annabawan annabawan ƙarya a Isra'ila.

ɗan danƙin bali da gutsiren gurasa

Sha'ir hatsi ne da ake amfani da shi don yin burodi kuma kalmar "marmashi" ƙaramar gurasa ce. Dukansu jumlolin abinci ne kaɗan kuma ana amfani dasu don jaddada ƙaramar kuɗin da aka biya ga annabawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)