ha_tn/ezk/13/10.md

853 B

Muhimmin Bayani:

A cikin waɗannan ayoyin, Yahweh yana magana ne game da amincin ƙarya da annabawa suka ba mutane ta wurin yin magana game da salama kamar annabawa sun gina katanga mara kyau kuma sun lulluɓe shi da farin fenti don ya yi kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Domin wannan

Kalmar "wannan" tana nufin annabawa masu ba da rahoton wahayin ƙarya ga mutane kuma suna yi musu ƙarya.

sun sa mutanena su

Yahweh yana magana akan annabawa suna yaudarar mutane kuma suna sa su suyi imani da ƙarya kamar dai annabawan sun ɓatar da mutane daga hanyar da ya kamata su bi. (Duba:

zan aiko da guguwar da za ta sa ya faɗi, da iska mai ƙarfi da za ta rushe bangon

Yahweh yana nufin hukuncin da zai aiko wa mutane kamar hadari ne mai ƙarfi wanda ya rushe bangon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)