ha_tn/ezk/13/05.md

355 B

ku yi tsayayya a yaƙi

Kuna iya ba da cikakken bayanin nan. AT "tsayayya wa sojojin abokan gaba" ko "kare birni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Mutanen na ganin wahayoyin ƙarya kuma su na yin annabcin ƙarya

Tunda annabawan karya ba su karɓi saƙo da gaske daga Yahweh ba, abin da suke faɗi game da makomar ba gaskiya ba ne.