ha_tn/ezk/13/01.md

565 B

waɗanda ke annabci daga tsammace-tsammacensu

"annabci kawai abubuwan da suke tunanin"

da ke bin ruhun kansu

Anan kalmar “ruhu” tana wakiltar tunani da dabarun mutum. "Bi" a nan wani karin magana ne da ke nufin aikata abin da ra'ayinsu ya nuna musu. AT: "waɗanda suke aiki daidai da ra'ayinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kamar diloli a watsattsun gonaki

Kamar diloli masu neman abinci da mafaka a cikin kango biranen, annabawa suna amfani da halakar Yerusalem don amfanin kansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)