ha_tn/ezk/10/15.md

668 B

Suna dai tsaye a gefensu

"gargarorin sun tsaya tare da kerubobin." AT: "gargarorin sun motsa tare da kerubim"

gama ruhun halittar mai rai na cikin gargarorin

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) Ezekiyel yana magana ne akan “halittu” na aya ta 15 kamar halitta ɗaya ce. AT: "ruhun talikan yana cikin ƙafafun" ko 2) Ezekiyel yana amfani da karin magana. AT: "ruhun rayuwa yana cikin ƙafafun" ko "ruhun mai rai yana cikin ƙafafun" ko kuma 3) ruhun da ke cikin talikan kuma a ƙafafun daidai yake. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:19. AT: "wannan ruhun da ya ba halittu rai shi ma ya ba ƙafafun rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)