Kowanne ɗayansu na da fuskoki huɗu
"Kowane kerub yana da fuskoki huɗu" ko "Kowane kerub yana da fuska huɗu." Kowane taliki yana da fuska a gaba, yana da fuska a bayansa, yana da fuska a kowane gefen kansa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1: 4.