duk inda kan yake fuskanta
Mai yiwuwa ma'anoni ga "kai" sune 1) wannan yana nufin halittu masu fuka-fukai. AT: "sun tafi duk inda fuskokin halittu masu fukafukai suke kallo" ko 2) wannan yana nufin
keken gaba. AT: "sun bi duk hanyar da dabaran gaba ya bi"