ha_tn/ezk/10/01.md

538 B

Muhimmin Bayani:

Ezekiyel ya ci gaba da ba da labarin wahayin da ya fara a cikin Ezekiyel 8: 1.

kamar yakutu da bayyanuwa mai kamannin kursiyi

"wannan yayi kama da wani abu mai kama da kursiyi." Ezekiyel bai yarda ya faɗi tabbaci cewa ya yi kama da kursiyi ba.

mutumin da ke saye da tufafin linin

mayafi mai ƙarfi, mai santsi da aka yi da shuka. Mutane da yawa suna sa shi a wuraren da suke da zafi. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 9: 2. AT: "santsi kyalle" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)