ha_tn/ezk/09/03.md

445 B

ta hau daga wurin kerubim inda

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) "daga saman halittu masu fukafukai huɗu" (Ezekiyel 1: 4) ko 2) daga tsakanin kerubim ɗin biyu a wuri mafi tsarki a cikin haikalin. Gwada fassara wannan a zahiri. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dukkan haramtattun ayyukan da ake yi cikin tsakiyar birnin

"munanan abubuwan da ake aikatawa a cikin birni" ko "abubuwan ƙyama da mutane ke aikatawa a cikin birni"