ha_tn/ezk/07/26.md

511 B

Sa'an nan za su nemi wahayi daga wurin annabi

"Za su tambayi annabawa wane wahayi suka gani"

shari'a za ta lalace daga Firist shawara kuma daga wurin dattawa

"Firistoci ba za su koyar da doka ba, kuma dattawa ba za su iya ba da shawara mai kyau ba." Wannan saboda Allah ba zai ba su hikima ba.

hannayen mutanen ƙasar makyarkyata cikin tsoro

Kalmar "hannaye" alama ce ga mutane. AT: "Mutanen ƙasar za su ji tsoro don hannayensu su yi rawar jiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)