ha_tn/ezk/07/23.md

1.0 KiB

ƙasar ta cika da hukuncin jini

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "ko'ina a ƙasar Allah yana hukunta mutane saboda sun kashe wasu da ƙarfi" ko kuma 2) "kotuna a ko'ina cikin ƙasar suna kashe mutane." Kalmar nan “jini” a nan tana wakiltar kisan kai da mutuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

birnin na cike da tashin hankali

Ana maganar gari kamar akwati ne, kuma ana magana da tashin hankali a matsayin abu wanda za'a iya saka shi a cikin akwati. Cikakken sunan "tashin hankali" ana iya fassara shi azaman aiki. AT: "tashin hankali ya kasance ko'ina a cikin birni" ko "mutane da yawa a cikin birni suna yin abin tashin hankali ga wasu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zan kuma kawo ƙarshen girmankan masu ƙarfi

"Zan sa manyan mutane a Isra'ila su daina alfahari da kansu"

gama za a ƙazantar da wurarensu masu tsarki

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "makiya za su ƙazantar da wuraren da suke yin sujada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)