ha_tn/ezk/07/20.md

467 B

Muhimmin Bayani:

Waɗannan su ne maganar Yahweh game da Isra'ila.

Daga nan zan bada waɗannan abubuwa a cikin hannun bãƙi

Ana amfani da kalmar "hannu" don nuni ga sarrafawa. AT: "Zan ba da waɗannan gumakan a hannun mutanen da ba su sani ba" ko "Zan ba da waɗannan gumakan ga mutanen da ba su sani ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Daga nan zan juyar da fuskata daga gare su

"Ba zan kula ba" ko "zan kau da kai" ko "Ba zan lura ba"