478 B
478 B
Lokaci na zuwa; lokaci ya zo kusa
Duk “lokacin” da “ranar” suna nufin lokacin da Allah zai hukunta mutanen Isra’ila. AT: "Hukuncin Isra'ila zai faru ba da daɗewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
saboda wahayin game da dukkan taron
"na yi fushi da dukkan taron jama'ar"
ba waninsu da zai ƙarfafa
Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ba zai ƙarfafa ɗayansu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)