ha_tn/ezk/07/08.md

626 B

Yanzu bada daɗewa

"Da sannu yanzu"

zan zuba maku hasalata in cika fushina a kanku

Yahweh yayi amfani da kalmomin "zubo" da "cika" don magana akan fushin sa kamar dai ruwa ne ya zuba a cikin tulu. Waɗannan jimlolin suna nuna cewa Yahweh zai hukunta mutane sosai. AT: "Zan yi muku horo mai tsanani saboda ina fusata sosai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Gama idanuna ba za su tausaya ba

Ido magana ne na mutumin da ido yake. AT: "Ba zan dube su da tausayi ba" ko kuma "Ba zan tausaya musu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)