ha_tn/ezk/07/05.md

667 B

Muhimmin Bayani:

Waɗannan su ne maganar da Yahweh ya yi wa jama'ar Isra'ila.

Bala'i! Bala'i na musamman! Duba, yana zuwa

Wadannan furucin ana nufin su sanya hanyar ta da karfi sosai. AT: "Ga shi, mummunan bala'i yana zuwa, wanda ba wanda ya taɓa fuskantar irinsa"

Matuƙa ta farka a kanki

Hukuncin da ke zuwa ana ɗaukarsa kamar maƙiyi ne ya farka daga barci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

tsaunuka kuma ba za su ƙara yin murna ba

Kalmar "tsaunin" wani magana ne ga mutanen da ke zaune a kan tsaunuka. AT: "mutanen da ke kan tsaunai ba za su ƙara yin farin ciki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)