402 B
402 B
ƙarshenki yana kanki
Ana maganar "karshen" kamar dan fashi ne ya afkawa mutane. AT: "an gama rayuwar ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
zan shar'anta ki bisa ga ayyukanki
"gwargwadon ayyukan da kuka aikata" ko "saboda mugayen ayyukan da kuke aikatawa"
zan kuma kawo dukkan haramtattun ayyukanki a kanki
"Zan hukunta ku saboda aikata abubuwan da na tsana ƙwarai"