ha_tn/ezk/07/01.md

493 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya fara annabcin Allah game da Isra'ila.

Maganar Yahweh ta zo wurina

Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa annabawansa ko mutanensa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:16. AT: "Yahweh ya faɗi wannan saƙon" ko "Yahweh ya faɗi waɗannan kalmomin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

iyakoki huɗu na ƙasar

"duk ƙasar" ko "Iyakoki huɗu" suna zuwa arewa, gabas, kudu, da yamma.