ha_tn/ezk/06/11.md

246 B

Ka tãɓa hannayenka ka buga ƙafarka

Ezekiyel zai yi wannan aikin na alama don ya ja hankalin mutane. Wannan ba tafi bane.

Ta haka ne zan cika hasalata a kansu

"Zan gamsar da fushina a kansu" ko "Zan hukunta su har sai na kara yin fushi"