ha_tn/ezk/05/15.md

610 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da Isra'ilawa da Yahuda.

kuma datse abincin da kuke dogara da shi.

Kalmar "kibiyoyi" na nuna ta azaba mai zafi da mutane ke ji idan sun daɗe da abinci. AT: "zai sa ku ji zafin yunwa mai tsanani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Annoba da jini za su ratsa ta tsakiyarku

Ana magana da rashin lafiya da mutuwar tashin hankali kamar suna sojoji ne masu ratsawa ta cikin gari suna kashe duk wanda zasu iya. AT: "Mutane da yawa za su mutu saboda cuta, wasu kuma da yawa za su mutu a yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)