ha_tn/ezk/05/13.md

191 B

Daga nan fushina zai kammala

"Ba zan kara yin fushi ba saboda zan yi duk abin da na so yi saboda na fusata"

sa'ad da na gama aikin hasalata gãba da su

"lokacin da na gama hukunta su"