ha_tn/ezk/05/11.md

536 B

dukkan kayanku

"da duk wadancan abubuwan naka wadanda na tsana." Wataƙila kuna buƙatar bayyana a sarari cewa wannan yana magana ne ga gumaka: "tare da gumakanku duka, waɗanda na ƙi" ko "tare da gumakanku masu banƙyama." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

idona kuma ba zai dube ku da rahama ba

Ido wani magana ne na mutumin da ido yake. AT: "Ba zan tausaya muku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

da yunwa kuma za su ƙare a tsakiyarku

"da yawa daga cikinsu za su mutu saboda yunwa"