ha_tn/ezk/05/09.md

553 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da mutanen Isra'ila da Yerusalem.

abin da ban taɓa yi ba da kuma irin wanda ba zan sake yin irin sa ba

"kamar yadda ban taɓa yi ba kuma ba zan sake yi a irin wannan hanyar ba" ko "kamar yadda ban taɓa yi ba kuma ba zan taɓa yi ba".

ubanni za su ci naman 'ya'yansu, 'ya'ya kuma za su ci naman iyayensu

Wataƙila Ezekiyel yana faɗin abin da gaske zai faru idan mutane ba su da abinci.

kuma watsar da dukkanku da kuka rage ko ina

"Zan tilasta dukkanku da kuka rage zuwa wurare daban-daban."