617 B
617 B
kaɗan daga cikinsu
"'yan gashi daga tara"
ɗaure su cikin rigarka
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "tsumma a hannayenku" ("hannayenku") ko 2) "ƙarshen ƙyallen rigar da ke jikin rigarka" ("kwalliyarka") ko 3) ninki a cikin rigar a inda take an saka shi a ɗamara .
daga nan wuta za ta fito ta shiga dukkan gidan Isra'ila
"daga can wuta za ta tashi ta cinye dukkan Isra'ilawa." Yahweh yayi magana akan yadda zai hukunta Isra’ila kamar zai cinna wuta a gidan da kuma na Isra’ilawa kamar su dangin da ke zaune a wannan gidan amma a wancan lokacin a waje. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)