ha_tn/ezk/05/01.md

532 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel. Duk wuraren "birni" suna nufin "birni" wanda Ezekiyel ya sassaka akan tubalin (Ezekiyel 4: 1).

ka aske kanka da gemunka

"aske kanka da fuskarka" ko "cire gashin kai da gemu daga fuskarka"

lokacin da kwanakin yiwa birnin sansani suka cika

"Lokacin da kwanakin kewaye Yerusalem suka ƙare" ko "lokacin da kwanakin suka ƙare da za ku nuna yadda Yerusalem za ta kewaye ta"

ka buge shi da takobi ko'ina kewayen birnin

"ku buge ta da takobinku ko'ina cikin garin"