ha_tn/ezk/04/16.md

630 B

Ina karya sandar abincin da ke cikin Yerusalem

"Zan dakatar da ba da abinci ga Yerusalem"

za su ci abinci suna aunawa cikin juyayi za

Kuna iya bayyana dalilin da yasa zasu raba burodin. "za su rarraba burodinsu a hankali saboda suna tsoron kada a sami wadataccen abu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kowanne mutum zai dubi ɗan'uwansa da damuwa su kuma lalace saboda laifinsu

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "kowa zai kalli ɗan'uwansa kuma ya damu da yawan abincin da ɗan'uwansa yake ci da ɓatarwa" ko 2) "kowane ɗayansu zai firgita kuma ya ɓace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)