ha_tn/ezk/04/01.md

604 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel. Ya gaya wa Ezekiyel ya ɗauki tubali da datti da guntun itace ya yi kamar shi ne Yahweh yana halaka birnin Yerusalem.

Ka sassaƙa birnin Yerusalem a kansa

Wataƙila kuna buƙatar bayyana a fili cewa Ezekiyel zai sassaka hoto. AT: "zana hoton birnin Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa fuskarka gãba dashi

Wannan umarni ne na duban samfurin birni a matsayin alama ta azabtar da birni. AT: "ku kalli gari" ko "ku kalli garin yadda za'a cutar da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)