235 B
235 B
Hannun Yahweh
Kalmar "hannu" galibi ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. AT: "ikon Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ɗaukakar Yahweh
Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:27.