ha_tn/ezk/03/12.md

467 B

Sai na ji babbar muryar girgizar ƙasa: ''Albarka ta tabbata ga ɗaukakar Yahweh daga wurinsa

Wasu sifofin sun ɗauki "Albarka ... wuri!" a matsayin kalmomin da "babbar girgizar ƙasa" ta faɗa: "Na ji a baya na jin ƙarar girgizar ƙasa, wanda ke cewa, "ɗaukakar Yahweh ta tabbata a wurinsa!"" Wasu sun fahimci sautin girgizar kamar sautin ɗaukakar Yahweh yana barin wurinsa, "kamar yadda ɗaukakar Yahweh ta bar wurinsa, na ji motsin girgizar ƙasa a bayana."