322 B
322 B
ka ɗauke su cikin zuciyarka ka kuma ji su da kunnuwanka
Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. AT: "ku tuna da su kuma ku saurara da kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Daga nan ka tafi wurin 'yan bauta mutanenka
Kalmar "kamammu" tana nufin mutanen Isra'ila ne da suke zaune a Babila.