ha_tn/ezk/03/08.md

320 B

Na sa fuskarka ta taurare kamar fuskokinsu

Fuskar wuya wani magana ne ta taurin kai. AT: "Na sanya ku masu taurin kai kamar yadda suke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Na maida girarka kamar lu'u-lu'u, yafi tsagewar dutse

"Na sanya bakinku kamar dutse mafi wuya, ya fi ƙanƙarar dutse wuya"