ha_tn/ezk/02/01.md

591 B

Muhimmin Bayani:

Ezekiyel ya ci gaba da faɗi game da wahayin da ya gani.

Ya ce mani

Idan yarenku dole ne ya gane wanda yake magana, zai fi kyau a gano mai magana a matsayin "wanda yayi kama da mutum" (Ezekiyel 1:26). Ba "Ruhu" bane.

Dan mutum

"Dan mutum" ko "ɗan adam." Allah ya kira Ezekiyel wannan don ya nanata cewa Ezekiyel ɗan adam ne kawai. Allah madawwami ne kuma mai iko, amma mutane ba haka suke ba. AT: "Mutum mai mutuwa" ko "Mutum"

har ya zuwa yau

"ko da yanzu" ko "har ma a yau." Wannan yana nufin cewa jama'ar Isra'ila suna ci gaba da rashin biyayya ga Allah.