ha_tn/ezk/01/27.md

688 B

Muhimmin Bayani:

Ezekiyel ya ci gaba da faɗi game da wahayin.

bayyanuwar kwankwasonsa har sama

Jikin mutumin da ke saman kwatangwalo yana kama da wani ƙarfe mai haske wanda yake da wuta a ciki. Cikakken sunan "bayyanuwa" za a iya fassara shi azaman aiki. AT: "daga abin da ya zama kamar kwankwasonsa sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

bayyanuwar kwankwasonsa har zuwa ƙasa sai ka ce bayyanuwar wuta da haske ko'ina kewaye

Cikakken sunan "bayyanuwa" za a iya fassara shi azaman aiki. AT: "duk kewaye da shi a kasa abin da ya zama kamar kwankwasonsa, na ga abin kamar wuta da haske mai haske" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)