ha_tn/ezk/01/22.md

657 B

kamannin miƙaƙƙen sarari

Anan sunan mara bayyanan "kamanni" yana nufin cewa abin da Ezekiyel ya gani yayi kama da "sararin mai fa'ida." Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. AT: "abin da ya yi kama da sararin mai fa'ida" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yana kama da abu mai banmamaki da ƙyalli a miƙe bisa kawunansu sama

"kuma an fadada dome a saman kawunan halittu" ko "kuma shimfidar dome ta dauki sarari da yawa akan kawunan halittun"

Kowannen rayayyen halittar kuma yana da fiffike biyu domin su rufe kansu; kowanne yana da biyu domin ya rufe jikinsa

"Kowane talikan yana da fukafukai biyu, wadanda suke rufe jikinsu"