ha_tn/ezk/01/19.md

365 B

Sa'ad da rayayyun halittar suka tashi daga duniya

Halittun suna yawo a sama bayan sun bar ƙasa. AT: "Don haka lokacin da halittun suka bar ƙasa suka hau sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Duk inda Ruhu zai tafi

Kalmar "su" tana nufin halittu.

sai gargarorin su tashi a gefensu

"gargarorin sun tafi sama tare da rayayyun halittun"