ha_tn/ezk/01/10.md

873 B

Kamannin fuskokinsu na kama da fuskar mutum

Ezekiyel yana bayanin fuskokin talikan a gefensu na gaba. Cikakken sunan “sura” na nufin abin da Ezekiyel ya gani ya yi kama da fuskar mutum. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana. AT: "Fuskar kowace halitta tana kama da fuskar mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Su huɗun suna da fuskar zaki a sashin dama

"Fuskar da ke gefen dama na kowane mutum ya yi kama da na zaki"

suna da fuskar bijimin sã sashin hagu

"Fuskar da ke gefen hagu na kan kowannensu ya yi kama da na sa"

suna da fuskar gaggafa

"Fuska a bayan kan kowannensu tana kama da fuskar gaggafa"

fukafukan biyu sun rufe jikkunansu

Ana iya fassara wannan a matsayin sabon jumla: "Sauran fikafikan biyu na kowace halitta sun rufe jikinsa"

suna tafiya ba tare da sun juya ba

"Kowane halitta yana motsi da fuskar sa ido"