ha_tn/ezk/01/07.md

487 B

amma tafin sawayensu kamar kofaton ɗan maraƙi

"amma ƙafafunsu suna kama da kofon maraƙi" ko "amma ƙafafunsu suna kama da na maraƙi"

yana sheƙi kamar gogaggiyar tagulla

"sun kasance masu haske kamar tagulla wanda aka goge." Wannan yana bayanin ƙafafun halittu. AT: "kuma suna haske kamar tagulla" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

a cikin tafiyarsu ba su juyawa; maimakon haka, kowannensu a miƙe yake ɗoɗar

"halittun basu juya ba yayin da suke motsi"