ha_tn/ezk/01/01.md

1.3 KiB

A cikin shekara ta talatin

Wannan ita ce shekara ta talatin ta rayuwar Ezekiyel. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

a wata na huɗu, rana ta biyar ga wata

"rana ta biyar ga wata na huɗu." Wannan shi ne wata na huɗu na kalandar Ibraniyanci. Rana ta biyar tana kusa da ƙarshen Yuni a kan kalandar Yamma. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

ya kasance kuwa

Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan.

ina zaune cikin 'yan bauta

Kalmar "I" tana nufin Ezekiyel. "Na kasance daya daga cikin kamammun"

Na ga wahayoyin Allah

"Allah ya nuna min abubuwa na ban mamaki

Maganar Yahweh ta zo ga Ezekiyel

Karin magana "kalmar Yahweh ta zo ga" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. AT: "Yahweh ya ba wa Ezekiyel sako"

Magudunar Ruwa Keba ko Kogin Keba

Wannan kogi ne da mutanen Kaldiya suka haƙa don ba wa lambuna ruwa. "Kogin Keba"

hannun Yahweh kuma yana kansa a wurin

Kalmar "hannu" galibi ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. Mutum tare da hannunsa akan wani mutum yana da iko akan wannan mutumin. AT: "Yahweh na sarrafa shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)