ha_tn/exo/40/31.md

220 B

wanke hannuwansu da ƙafafuwansu daga daron

Sun wanke ne da ruwar da ke daron. AT: "suka wanke hannayensu da kafafuwansu da ruwar da ke daron" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ta haka

"Don haka"