ha_tn/exo/40/01.md

264 B

A kan rana ta fari a wata

Wannan na nuna lokacin da Allah ya ceci mutanensa daga Masar. Wannan yakan faru ne a tsakiyar watan uku a kalandar yammaci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])