ha_tn/exo/39/42.md

212 B

Mutanen Isra'ila

"Sai mutanen"

Ga shi

Kalmar nan "ga shi" yana jan hankali ne zuwa sanarwa da ya biyo baya.

Yadda Yahweh ya umarta, ta wannan hanya suka yi shi

"Sun yi shi a yadda Yahweh ya umarce su"